Search: sarauta
205 stories
GIDAN SARAUTA

A story of a young Prince and his Mother with two sisters who have been deprived of their rights by a very heartless woman #MAGAJIYA#.......

547.3K 6 3.4K Full
RUHIN MASARAUTA

Wannan Littafi Labari Ne Ƙirƙirarre, Mai Cike Da Ratsa Zuciya, Ɗaukar Fansa, Al'ajabi, Cin Amana, Tausayi Tareda Maƙarƙashiya Irinta Mulki, Da Tashin Hankali a Rayuwar Masarautun Da Ke Cikeda Almara Da Makauniyar Soyayya Akan Burika Iri Iri Dadai Sauran Su 🤔

429 23 8 Full
MASARAUTA

Labari akan masarautu guda biya Darul-Bilyam da Masarautar Toro,sarƙaƙiya akan son mallakar Takobi da kuma sarauta.

7K 56 997
MULKI KO SARAUTA 2

Is all about, love, sacrifice and Royal👑

44.8K 5 1.5K
MAGAJIN SARAUTA

Wannan labari ya kunshi Littafin Nan ya kunshi labari Kashi Kashi na jaruman littafin Wanda zai nuna rayuwa kowanne su kamar haka. YAREEMA Sai na dau fansar duk wayanda suka kashe sai na kunyatar da su a idon jamaa sai na daukar wa Abba fansa ,they would know why I am called magajin sarauta.KAUSAR Duk fitar numfashi na da tunanin yanda zan kifar da mulkin su yanda zasu fuskanci hukunci,yanda mutanen duniya zasu kyamacesu ,zan Kuma daukan FANSA a biza tarwatsa rayuwar farin cikina ,they will pay dearly.

19.3K 66 1.4K
SHU'UMAR MASARAUTAR Cmplt

"Na sadaukar maka da kishiyata a wannan daren, shi ne tukwicin da zan iya yi maka." Ba ta jira cewarsa ba ta ɗora rigar a jikinta. Bamaguje ya gyaɗa mata sannan ya furta. "Za ku iya tafiya." Umaima ta yi masa jinjina da hannu sannan ta sake ɗiban ruwan da ta wanke fuska da shi ta nufi wurin da Maimuna ke zaune hannunta ɗauke da kunamar da Bamaguje ya damƙa mata. Abin da suka aiwata a farkon zuwansu yanzun ma haka ne ya faru, sai da suka koma daidai wurin da suka buɗe ido suka gan su tun farkon zuwansu sannan, Fulani Umaima ta ɗaga ƙahon ta runtse ido ta busa haɗe da kiran sunan Bamaguje. Ƙamshin ɗakin Fulani ne ya ankarar da Maimuna dawowarsu gida, cike da girmamawa ta zube ƙasa ta furta. "Allah huta gajiya uwar gijiyata."

7.6K 12 124
SARAUTA TAH CE.

Dubanta yyi a tsanake yana dauke kai hade da yatsina fuska yanaji a ransa Badan ta taimake shi a rayuwa ba a lkcn da tunanin sa ya gushe, hankalin sa ya tafi, baya iya tuna komai da kokadan bazai yadda da hukuncin da mutanen kauyen suka yanke ba...ya cije lips Yana tuno mugun Sharrin da suka kulla musu harta Kai ga an yanke hukunci cikin gaggawa batare da anyi tsatstsauran bincike ba dukda yaso fahimtar dasu Amma abin ya faskara.....lalle basu san waye YAREEMA YASEER BA saidai yasha Alwashin tana gama cika burinta na gama karatu zai sallameta kowa ya kama gabansa domin babu aure a plans dinsa, sbd be dauki auren a bakin komai ba......dakyar ya iya buda baki yace Ina Kara gargadin ki da kada ki sake koda wasa ki nunawa mutane ke MATATA CE... Infact a matsayin baiwa zan nuna ki. A firgice yarinyar ta kalleshi har yanzu ta kasa gaskata cewar Wannan shine mutumin da suke hira kwanakin Baya ko kuwa canja shi akayi??? Tun bayan dawowar hayyacin sa ta kasa gane gabansa da bayansa..saidai a Fili fuskarta a daure itama tace toh mezai hana yanzu ka sake ni?? Ta Ida mgnr ranta na mata zafi tunda mahaifinta yace ya yafeta kada ta sake ta koma gidansa taje ta takarata can da bakon gari taji duniyar gaba1 ta daina yi mata dadi sam. Be kalleta ba be Kuma sake mgn ba izzar ta motsa haka ya dauke kansa ko Kara kallon gefenta beyi ba a daidai lkcn da suke tsayawa a kofar MASARAUTAR MANARAS.Maza Maza ku antayo group din SARAUTA TAH CE Domin kwashewa da sambade-baden labari me dadi da kayatarwa kada ku bari ayi ba ku🗣️🗣️🗣️

4.1K 20 130
JIDDA

if you are looking for story that touch your heart and soul this is it

23.8K 29 2.1K Full
YAN SARAUTA

labarin soyayya da sarauta

4.1K 21 285
BAƘAR MASARAUTA

*BAK'AR MASARAUTA**Hausawa kan ce 'Ana bikin duniya ake na k'iyama, lokacin da wani yake kuka, wani dariya yake, kamar misalin yadda Uwa ke d'aukan ciki ta raine shi da wahalhalu kala-kala, tayi burin ta haife cikin domin ba wa jariri ko jaririyar duk wata kulawa da za su samar da tagomashin tarbiyya da kyawawan d'abi'u ga abin da ta haifa, ku hasaso yadda wannan uwa bayan duk ta gama wad'annan wahalhalun za ta tsinci kanta a bak'in yanayin da za a raba ta da abin da ta haifa ta hanyar zalunci, a yayin da ko cibi ba a yanke masa ba, shin da me za ku kwatanta?**Tana da k'arfin ikon da kwarjininta kad'ai kan girgiza jama'ar da take mulka har su kasa nutsa idanuwansu cikin nata, shi kad'ai ya yi zarrar da yake ji ya isa jera kafad'a da ita, shin me ya taka ne duk da kasancewar sa bawa?**Mata na rububin kasancewa da shi duk da bak'ak'en d'abi'un da suka yi wa rayuwarsa k'awanya, izza da guguwar mulki ta taka muhimmiyar rawa wurin kasancewarsa haka**Da shi take kwana da shi take tashi! Tamkar Sallar farilla haka mafarkinsa ya zame mata wajibi a duk daren duniya, ta yi namijin k'ok'ari wurin gano shi amma sai dai kash....**SABON SALO NE MAI GIRGIZA ZUKATAN MASU KARATU, DUK A CIKIN LABARIN BAK'AR MASARAUTA. KARKU SAKE A BAKU LABARI.

835 18 21
MOON

Safarar mata

58.8K 40 4.8K Full
SIRRIN MU

_Duniya makaranta a lokacin da wasu suke shiganta a lokacin ne wasu ke barinta,wasu na zuwa Duniya wasu kuma na barin Duniya, Rayuwa kamar shafin littafi ce,baka sanin abinda yake bangwan baya dole saika buɗe shafin gaba,muna zuwa Duniya ne ba tare da sanin abinda ke cikinta ba,wasu na zuwa a makance, wasu a kurmance,wasu kuma babu ido,kunan jin magana,uwa uba wasu basa zuwa da ƙafar takawa__Nakasa bata taɓa zama kasawa,haka kuma ƙaddarar data mai dashi nakashasshen zata iya sauya, kullum cikin zullumi yake, shin tayaya ne rayuwa zata kasance masa? tayaya yana nakashasshen zai iya mulkan dubban jama'a? Cikin ana tsangwamarsa bare ace ya zama shugaba,yaya jama'ar gari zasu ɗauke sa?tayaya zai gabatar da mulkin bayan Allah ya taushe ta hanyarsa rasa wani ɓangare na jikinsa?__Zuciya nada abubuwan ban mamaki,abinda kake so ita bashi take so ba,kullum yana ganin abin kamar mafarki amma yadda abin ke zamar masa a gaske shike masa mamaki,me zaiyi wanda zai samu farin ciki?me zaifi wanda zuciyarsa zata daina kewa ta daina ƙunci,duhun dake cikinta haske ya mamaye shi, FARAUTA shine abinda zuciyarsa ta yanke masa,abin mamaki shine tayaya nakashasshe zai iya zama mafarauci? Tayaya farauta zata masa maganin damuwarsa?.._ '''SHIN ZAI IYA KO A'A?YANA CIN RIBA A FARAUTAR KO A'A?KUNA TUNANIN WATA RANA NAKASAR SA ZATA IYA ZAMA RIBA GARESA?

8K 12 256 Full
GIDAN SARAUTA 👑

Labarine Wanda ya kunshi tsantsan makirci, munafunci da mugunta. Labarine Wanda ke da abun tausayi. ku biyoni kuji me ze faru a wannan littafin.

6.6K 6 269
TSINTACCIYA

Rayuwa mai ɗauke da ƙunci da kuma tarin baƙin ciki, Yayinda hasken wata ke fitowa yana haskaka samaniya, a lokacin ne kuma zuciya keyin zafi da wani irin tafarfasa, Idaniya sun makance dalilin zubar Hawayen da ban san yaushe ne zai tsaya ba, Ina jin inama zan iya kashe kai na! Ko hakan zai sanya zuciyata ta samu nutsuwa da kuma salama, a lokacin da kowa ya kamata yayi farin ciki a lokacin na kejin duniya nayi min zafi, Idaniyan zuciyata na tafarfasa, ban sani ko zan zama dai-dai kamar kowa? Ban san yaushe rayuwa zata juya min daga juyin wainar fulawan da take dani ba, rayuwata ita ake kira da GABA GAƊI rayuwa mara ƴan ci, ko wacce mace na amsa sunanta dana mahaifinta yayinda ya kasance ni kuma ina amsa sunana kana na bashi makari da TSINTACCIYA!

18.6K 16 303 Full
magajin sarauta 2

Cigaban magajin sarauta

537 17 63
MUNAFUKIN MIJI

Na kasa fahimta da gasgata abinda zuciyata ke ayyana mini a kansa, SO ne ko BIRGEWA?. Komai nasa birgeni yake, ban taɓa ji ko ganin wanda ya haɗa abu ɗari bisa ɗari ba sai shi ɗin, ba zan kira hakan da jarabta, domin ko mahaifina bai sha ba akan yadda nake jin Mijina, bana ganin laifinsa sai nawa ina jin ban kyauta ba, na masa ƙwauron soyayya, rashin wadataccen abinci bai taɓa damuna ba, hatta ruɓewar da yarinyata tayi a ciki. ranar dana fahimci mara gurbi nake aure, matacciyya na zama, ina rayuwa cikin duhun kabarin da babu mai fiddani tambayar da zuciya ke mini me ya sanya ya zama MUNAFUKIN MIJI...

63.3K 53 3.5K
MASARAUTAR MUCE

labarin wata masarautar da wata yarinya sultana

10.5K 29 650
MASARAUTAR MAYU

Lbrn wata marsafiyar masarauta

4.2K 6 112
MIJIN MALAMA

Love, romance, destiny, paid

13.7K 13 593
MASARAUTA🏛

Yarima Abubakar(Modibbo). yaga gata yaga so, ga kudi ga mulki amma yana talaucin abu daya zuwa biyu a rayuwarsa wanda kudi da mulki bazai bashi ba. Mu bi labarin modibbo muji ko zai samu cikon burin rayuwarsaaa

12.4K 3 377
MASARAUTAR TAHSEEN

Labari ne akan wani azzalumin sarki wanda yake aure yaran mutane daga yamusu ciki saiya kashesu

5.9K 8 386
KWAILA CE

funny story

21.8K 22 792
WATA MASARAUTA

Mulki da Sarautar BizarWa'innan abubuwa guda biyun sune duniyarshi, zai iya rasa komai da kowa ta dalilinsu, ciki kuwa Harda tilon d'ansa.Musamman ma a Irin wannan lokacin da babban asirin sa ke gab da tonuwa. Asirin da ya shafe shekaru Yana Dakon su, asirin da yasa shi kashe mahaifiyar shi, k'anin shi shi da kuma matar mahaifin shi,asirin da zata iya tarwatsa shi a cikin sakanni, asirin da koh Matan shi bata san da zaman shi ba, asirin da yake ganin ya rufe ruf kenan Har abada.Sai Gashi K'aramin alhaki Kaman Ateed Zarrah Yana qoqarin tonowa.A irin wannan lokacin bashi da wani zab'i illa yayi kare jini biri jini da d'an qanin nasa kuma Sarkin na Bizar wato Ateed Zarrah.Lokaci yayi da zaibi su Naqeeba da Sameed.

5.2K 7 258
A JINI NA TAKE

Labari ne daya kunshi masarautu biyu; Masarautar Katsina, wacce take cikin Nigeria da kuma Masarautar Damagaran, wacce take cikin Kasar Niger. Labarin yayi duba ne da rayuwar Yarima Bilal, wanda rashin magana da miskilanci ya kanja ya shiga tarun matsaloli, wanda hakan yake haifar mashi da auren Zeenah Kabir Muhammad. Diyar Bafade da kuma baiwa. Me zai faru a rayuwar auren da aka hada miskili da kuma masifaffiya? Wanda dama tun farkon haduwarsu da masifa aka fara har yakai ga ya kure hakurinta ta sharara mashi maruka biyu? Shin ko zasu samu zaman lafiya kuwa? Bilal wanda ya kasance zuciyarshi a kulle take tun bayan rasuwar mahaifiyarshi zai bude ma Zeenah ita? Ya rayuwa zata basu bayan Zeenah ta fada soyayyarshi sai kwatsam Juwairiyya ta kunno kai? Wane hali Bilal zai shiga a lokacin da Fulani ta bankado wani tsohon sirri dake tsakaninsu?Fulani fah? Wacce take uwar gida kuma mai kula da hidimomin Masarautar Katsina gaba daya? Zata rufe sirrin data gano tsakanin Zeenah da Bilal dan gujewa tarwatsewar farin cikinsu? Abu daya ne zai kai ga na biyu, wanda har Bilal zai tsinci kanshi an mashi shamaki da Masarautar Katsina, hakan zai dangantashi da Masarautar Damagaran! Ku biyo Yar Malumfashi domin jin yadda labarin zai kasance.

57.1K 12 3K Full
MASARAUTA!!! 👑❣️🥰 (PAID NOVEL)

LABARIN SOYAYYA!! 🥰

2.8K 9 53
ROYAL CONSORT

Labarin ROYAL CONSORT labarine irinshi na farko a cikin labaran hausa novel,labari ne na tarihi amma wani bangaren labarin qagagge ne,labarin ya qunshi mulkin mallaka,tsantsar qauna,tasirin qarfin iko,mugunta,rashin adalci,sadaukarwa da sauransu.Littafina bana kudi bane,amma ba lallai posting kullum ba,kuma ya danganta da comments dinku domin shine qwarin gwiwa ta

6.6K 60 360 Full