Search: rintakanashi
152 stories
RAYUWAR BADIYYA ✅

"Tun ina yarinya kike zagin mahaifiyata, tun bansan menene maanar kalmomin wulakanci da muzgunawa ba nakejin kina fadarsu ga mahaifiyata, ina cikin wannan halin wani azzalumi yaje ya kashe min mahaifiya, a gaban idona kika hana a tafi dani inda zanji dadin rayuwata, babu yadda na iya haka na biyoki inda kika doro mani karan tsana, kullum sai kin zage kin dukeni, sunan mahaifiyata kuwa ya zama abun zagi a gareki a koda yaushe, kin hanani abinci, kin sakani wanka da ruwan sanyi lokacinda ake matukar sanyi, kin cuceni iya cutuwa, a haka Allah ya rayani. Sai ke yau dan rana daya kince zakici uwata nace nima zanci taki shine zakiyi kukan munafurci? Ni kin taba laakari da irin kukan danake cikin dare kullun? Dukda mahaifiyata ta rasu hakan bai hanaki zaginta ba. To na fada da babbar murya, wallahi duk kika kara cewa zakici uwata to sai naci taki uwar nima, and that's final!" Zuwa yanzu duk bakin cikin dake zuciyar Badiyya saida ya fito, kuka take kamar ranta zai fita, mahaifiyarta kawai takeda bukata, bakin ciki ya mata yawa, batada wanda zai saka ranta yayi sanyi bayan Momynta, amma tayi mata nisan da yakeda wuyar isa. Ta buda baki zatayi magana kenan Ahmad ya wanke ta da marika kyawawa guda biyu, ta dama da haggu, rike wajen tayi tana kallonshi.Magana ya fara cikin tsananin bacin rai, "Yanzu Badiyya a gabana kike cewa zakici uwarta? Uwata kenan fa Badiyya! To ko Yaya kika zaga bazan kyaleki ba balle wadda ban taba gani ba, dan haka wallahi zakiyi mugun dana sani," ya fada cikeda tsananin fushi, yana kara kai mata mazga saman kai.Kukane ya kara kwace mata "Kai kenan da baka taba ganin taka ba, nifa? Nifa Dady?! Na taba ganinta, nasanta, nasan dadin uwa, amma haka wani azzalumin ya raba ni da ita, sannan kai da nake tunanin zaka share min hawaye kaine kake kara sakani kuka, me na maka? Me Momyna ta maka?" Ta tambaya tana kureshi da idanu._______Me zai faru a rayuwar yarinya yar shekara goma data rasa mahaifiyarta? Wace irin rayuwa zatayi a gidan yayar mahaifinta?

254.8K 61 20.7K Full
💤A MAFARKI NASANTA💤( I know her in my dream )

Haka take ta faman Lilo da k'afafun ta tare da sakin k'ayataccen murmushinta,tana cigaba da binsa da kyawawan idanunta masu haske kamar wata k'aramar yarinya cikin Rashin damuwa tana k'ara fad'ad'a murmushin ta Wanda ke nuna Babu abun da ke damunta ayanzu.A hankali Kuma murmushin Dake ke kwance akan kyakkyawar fuskar ta yafara gushewa inda ya koma b'ata fuska sai Kuma kuka , inda ta bare d'an karamin Bakin nata kamar wata k'aramar yarinya tana kuka,haka take sakin kukan Mai had'e da shagwab'a.Dr Ammar Dake kallon ta cikin tausayin ta da Mamakin lamarin nata ganin murmushin ya gushe lokaci d'aya sai Kuma kukan da ta fara Wanda duk da yake ba Mai sauti ba ne,Amma haka yake Jin sa har tsakiyar kan sa inda Kuma take zuciyarsa ta fara bugawa yadda take kukan kamar tana tafiya da zuciyarsa ne yadda kukan ke ratsa shi,Bai ce mata k'ala ba ko ya rarrashe ta sai ma Lumshe idanun sa da yayi Jin yadda suka Kara yimasa nauyi. Itama bata Wani damu ba Wanda ita kanta bata San ko kukan mene ne takeyi ba in aka tambaye ta.Ganin ya zuba mata manyan idanun nasa har baya son k'yaftawa kamar an mintseleta ko ta tashi da sauri tana sauko da k'afafun ta daga kan gadon tare da share hawayen ta da suka kasa tsayawa tana tsayar da kukan cak. Dai daituwar tsayin nata Gaban sane ya bata damar rik'e k'ugun ta cikin

476 21 21
Switch Lives

Mako and a rich girl named Mayu got mistaken as each other. Now, Mako is living as Mayu while Mayu as her. Will the girls get switch back? Can the others help Mako and Mayu out? Read and find out

1.1K 11 44
SAWUN GIWA...!🐘

"Dallah gafara can malama, har ke kin isa ki mana abunda Allah bai mana shi ba? Akanki ne aka Fara irin hakan? Ko kuwa akanki ne za'a daina? Sai wani ciccika bak'in banza kike awurin kamar zaki iya tabuka abun kirki idan har mukayo gaba da gabanta, Ke kin sani sarai ba yabon kai ba ammh wallahi tsab zan tumurmusheki anan wurin kuma in zauna lfy lau agidan Mijina, Kuma ki saurareni dak'yau, halinki ne ya jaza miki wannan cin amanar, Ke kowacce mace tana mafarkin samun miji kamar naki ammh ke Allah ya baki salihin mutum mai tsoron Allah, Sai ke kuma kikai amfani da hakan kina muzguna masa? Bashi da iko da gidansa sai yadda kikai? Babu wata muryar da yake tsoro da shakka face naki? To wallahi ki sani da'ace ayau bani da aure ne to Kinji nace Allah mijinki zan aura, zan shawo kansa kuma dole ya saurareni don kowacce mace da salon nata kissar, balle ma idan yaga ina masa abunda ke baki masa shi, kin san Zuciya nason mai faranta mata, ke mahaukaci kankat kenan yana kaunar mai faranta masa balle mai hankali, Hajiya Sa'a kiyi kuka da kanki ba dani ba don iya allonki ne yaja miki Faruwar hakan." Kuka sosai Hajiya Sa'a ke rerawa don ta kasa Furta komai kuma, Hajiya Aisha ta gama kashe mata jiki, Kama baki Hajiya Aishar tayi tana Fadin"Ai baki ma soma kukan ba, nan gaba kadan zakiyi wanda yafi wannan, kuma ki saurareni dak'yau, ga 'yata nan amana, Ku Zauna lfy ke da ita don wallahi kika sake naji ance ko ciwon kai kin sakata Allah saina lahira ya fiki jindadi, don kwarai zan cire kunyar Surukuta da amintar dake tsakaninmu musa wando kafa daya dani dake, Sabida haka ki kiyaye sannan Kuma akyalesu su sha amarcinsu Cikin kwanciyar hankali, don wallahi Hajiya Sa'a tashin hankalinsu kema tashin hankalinki, Tun wuri ki iya takunki don karki ce ban fada miki ba, Suhaila ita kadai ce 'yar da Allah ya bani sabida haka zan iya yin komai akanta, Ki huta lfy."

3.9K 18 75 Full
KAUTHAR!!

Yadda ya daga kai yana kallonta ne yasa ta shiga taitayinta babu shiri. Ya fara dumfararta gadan-gadan, kamar wanda yake shirin cinyeta danyarta. Duk dauriyarta kasawa tayi, ta fara ja da baya a rikice, idanunta sun fito waje kuru-kuru, dankwalin dake hannunta ta sanya tana kare fuskarta kamar shi zai kwaceta daga hannunshi. Sai daya danganata da bango, ta jita ta lafe a jiki kamar zata shige ciki.,Ya duka yana kallon tsakiyar idanunta da wani irin murmushi na gefen baki kwance akan fuskarshi, taji wasu abubuwa masu kama da jan wutar lantarki na yawo a sassan jikinta.... Murmushi ya sake saki, "kina ta babatu da daga murya akan Anty Ummynki Kauthar, sai dai, me yasa dana kalleki nake ji a jikina kamar ba ita kike tayawa kishi ba? Me yasa nake ji kamar.... kishina ne yake cinki? Me yasa nake hango tsabar kishina kwance a cikin idanunki, iye Kauthar? Me yasa??!!!".Ganin yadda take faman zare idanu kamar kazar da aka lakume za a yanka, yasa ya ja da baya, wannan murmushi nashi dake matukar bata mata rai yana kara fadada akan fuskarshi, sai ya juya ya fita daga dakin. Ta sani, kamar yadda ya sani, bashi da sauran ta cewa, don kuwa ya riga ya gama daureta kam da jijiyoyin jikinta!Ta silale a jikin bangon, zuciya na bugu kamar zata fasa kirjinta, ta samu kanta da maimaita tambayarshi a gareta, 'Me yasa? Kuma me yake nufi?!'.********************Zaku iya samun cikakken labarin a HIKAYA BAKANDAMIYA yanzu***

4.9K 6 250 Full
Hot Anime Guys (book 1)

Pics and gifs of Anime Guys who I think are hot, cute or sexy. I don't know about you but to me something about Anime Guys just hit different.Why couldn't I be born in the anime universe so that I could get an anime guy all to myself?! 😭 Btw~ŴĂŘŇĨŇĜ 〰MĂŶ ĈÕŇŤĂĨŇ Ă ĹÕŤ ÕҒ ĤĂŴŤŇÊŜŜ 🔥🔥🔥🔥Approaching these pics without caution may result in a lot of nose bleeds, so be very careful. ⓘ ⓓⓞⓝ'ⓣ ⓞⓦⓝ ⓐⓝⓨ ⓞⓕ ⓣⓗⓔⓢⓔ ⓟⓘⓒⓢ(got em from Pinterest)

291.3K 68 6.4K Full
ƘARSHEN WAHALA

Rayuwar ko wani dan-adam a duniya tana gogaiya ne da irin tasa qaddarar. a gareni ma hakanne ya kasance lokacin da sanadi ya kaini makarantar kwana, tafiyata jihar Bauchi shine ya zama shafin farko a littafin tawa Ƙaddarar. daga ganin farko da mukaiwa juna zukatanmu suka doka, dokawa irinta Wanda ke Shirin yin zurfi akan abinda ba shi da kwarewa akai. ba tareda nayi Aune ba bijirowar YUSUF ATTAHIRU cikin rayuwata yay nasarar yin fatali da duk wata nutsuwa da ubangiji ya Adana a cikin zuciyata, ya kasance babu wani da namiji da nake mafarkin kasancewa dashi face dan Attahiru....!sai dai abinda nai katari dashi a karkashin inuwar Aurensa ya zame mini Miki Mai wahalar mantawa a rayuwata. duk da irin tarin kaunar daya cika zuciyata dashi, hakan bai hanani fuskantar Kalubalen Rayuwa ba!a tunaninku wani irin Kalubale ne wannan?

175 6 23
Crystalize

Bakugou x GN Reader (being edited) From the beginning of humanity, fear is something that kept us alive. But those days passed when humanity began to evolve into something more. What happens when fear takes over our minds driving us to insanity and insensitivity?Fear. Fear is something none of us can escape. No matter how hard we try, or how far we run. It's always there.

138.1K 32 3.3K Full
Romance Manga Recommendations

The book contains all the romance and shoujo mangas( and a few manhwa and mahua too) , and one shots, I've read and liked! ^^ NO yaoi, yuri and those type of manga.Most of the mangas are complete cause I don't like to be left on a cliffhanger and wait ages util is updated.. All these CAN BE READ on: mangapark or mangago Hope you enjoy it!!! And if you have any mangas, of these genre, you like and want me to introduce, tell me in the comments^^ Also, I do not own anything here, it all belongs to the original owner or mangaka ( I apologise if there are grammar mistakes, english isn't my native language)

145.4K 200 949 Full
Sister's Conflicts (Brothers Conflict Fan Fiction)

Hinata Ema. A girl who has brothers who love her more than just a sister. Then there's Takahashi Rin. A girl who has brothers who hate her so much. Rin's life is actually like Ema. But instead of a father, Rin's living with her mother, who is actually working abroad with Ema's adoptive father, Hinata Rintarou. Instead of a squirrel, Rin has a rabbit as her guardian, who is named Neli. Instead of a gentle and feminine personality, she's a bit rough and loud. Instead of having 13 stepbrothers, she only has 12. And instead of loving and accepting Rin, they despise her guts so much.How many times she tries persuading them to accept her as one of the family members, their anger would only worsen. How could she surpass this situation and get closer even just an inch? This would be a bumpy ride to acceptance.💗💗💗Brothers Conflict belongs to Kanase Atsuko, Mizuno Takashi and Udajo. I only own the original characters and the plot.

13.8K 18 270 Full
CATATAN PELACUR

Spin off Ashita Raya dalam kisah Mengejar Rajam. Sebuah kisah yang menceritakan sebuah jalan pertaubatan. Ashita Raya memiliki kisah yang mengharukan, sebuah perjuangan hidup seorang kupu-kupu malam hingga menemukan cinta yang bisa membawanya pada kebahagiaan yang hakiki. Nyata bagai di Nirwana.

42.4K 12 1.8K
Various Anime x Reader One-Shots

Greetings everyone! This is my first Anime One-shots~ In this book, various animes come together to bring you pure bliss, happiness, and a temporary world you can escape to. Thanks for reading!

3.3M 127 66.2K Full
INDON KAUYE

Wani numfashi yasaki mai ƙarfi agigice yajawota tafaɗo kanshi cikin karaji yace nashiga uku indo sa hannu kija zai fita idan kikayi haka .Kamo hannunta yayi tareda ɗorawa akan 🍌 sa yana mai sama da ƙasa dashi ...Wata zuface tashiga keto masa Banda gurnani babu abinda yakeyi Fashewa indo tayi da kuka ganin halin da yake ciki can sai taji ya damƙota cikin fitar hayyaci ya kuma haɗe bakinsu arikice ya tura hannunsa cikin ƴar rigar dake jikinta Ƴan jariran nonuwanta ya kaiwa cafka agefe ɗaya kuma haryanzu hannun indo na kan burarsa sai ja takeyi domin ita burinta kawai ta cire masa ita karfa sareshi..Jin hannunsa a nononta kuwa ba ƙaramin ɗaga mata hankali yayi ba kawai saita fashe masa da kuka alokacin kuma ya kuma ƙanƙameta nan ya hau ɓarin madara jin abu na zubowa daga bakin macijinnan yasa tazabura ta mike "laaaa shikenan ta sareka babu ruwana "Nu'aim kuwa da baimasan abinda ya aekataba tuni jikinsa ya mutu liɓis domin kuwa wata iriyar nutsuwa ce yaji Allah ya sauko masa wanda tinda yake da khaleesat baitaɓa jin irin hakaba saidai maleji....kinemi naki kada kibari abaki labari

3.9K 19 98
AMRAH NAKE SO! (Completed✅)

"Sickler gare ta, kuma ku kuka ja mata." Ta yi shiru daga nan, dafe da goshinta, tana jin yadda kanta ke sara mata. "A kullum dad'a wayar wa mutane kawuna ake game da awon genotype, amma wasu sun kasa ganewa, sun kasa sanin darajarsa."

183.3K 79 17.1K
The Kamome Office (Hanako-Kun AU)

On 7/31/2024; Over 900 views in four months! My best Hanako-Kun AU I have ever written! Thank you for reading my biggest anime fanfic!This is going to be the AU of Hanako-Kun (Alternate Universe version).And it's a Hanashiro love story.Plot;Yashiro Nene moved in to the town for her new job. She's the 20-year-old high school graduate with her compassionate personality. Yashiro used to work with her best friend, Aoi Akane, for the gardening job for two years after Kamome Gakuen Academy. And after Yashiro Nene got settled for her new home, she's ready to start working at the company for the families and the people of Japan.Kamome Aid Agency.Yugi Amane is a 19-year-old high school graduate. He spent his whole year after Kamome Gakuen Academy working at the aid agency with Tsuchigomori Ryujirou. His former teacher of Kamome Gakuen Academy. Amane has his younger twin brother, Tsukasa. Yugi Tsukasa wants to help his older brother for his job. But there is one problem for Tsukasa. He can't leave the sow alone in the house (a female boar).How is Yashiro Nene doing with her job at Kamome Aid Agency? Is Yugi Amane fallen in love with Yashiro at first sight? How did Tsukasa got a sow in the Yugis' home in the first place?I don't own the manga and the anime. It belongs to Aidairo.You can read or add my story to your reading list. Just please don't steal my idea. Thank you.Started; 02/16/2024Intermission; 3/9/2024 - 3/31/2024Finished; 3/31/20242/22/2024; #5 hanashiro2/23/2024; #3 hanashiro2/26/2024; #1 hanashiro (Nice! And it's not finished yet!)3/25/2024; #3 hanashiro (It had a nice long month.)3/27/2024; #1 hanashiro (Still not finished.)3/28/2024; #3 hanashiro (I don't know...)4/1/2024; #1 hanashiro (Not fooling on April Fools Day!!!)4/12/2024; #2 hanashiro7/5/2024; #1 hanashiro (Yay! Check out if you didn't see this before!)7/11/2024; #2 hanashiro (#1 or not, it's still a good anime fanfic to me.)

963 107 184 Full
ZAMANIN MU A YAU

wannan sanyin illa zaiyi miki acancikin ki, ai ita mace da ɗumi aka santa, ai ballagaza ita ke illata ƙanta da ƙanta sai sanyi ya kamaki kizo kisani agaba, haka naje na haɗomiki sassaken nan na ɓaure da ƙanin fari da minnas da zuma da citta da kirfa, nazauna nadafa miki amma kika kalleni kikace ƙwayoyin cutane wai ke ƴar boko nima mahaifiyar taki ƙallon baƙauyiya kikemin maryama kibi duniyar nan a sannu!" Hajiya anty Kenan! Basai nayi miki wani dogon bayani ba Amma nice zuciyar abah babu wata mace bayana!!!....Wani zazzafan zazzabi ne ya sauƙar masa, ataƙe tsigar jiƙinsa tafara tashi, sarawar da ƙansa yayi shine abunda yasashi ƙomawa ya zauna a bisa kujerar ƙusa dashi, maryama daƙe gefensa ne tayi saurin ɗaga ƙanta tana mai ajiye wayarta domin taga menene wannan abun daya canza yanayin mijinta. Sautin murmushin farar dirarriyar kyakyawar yarinya da ƙana ganinta ƙasan ƙuruciya ke ɗamunta, ƙarasowa tayi tana ambatar " Abah ƙaga asimint dina." Wani ƙallon wulaƙanci maryama da bita dashi mamaki fal cik'inta " Ke rahee ubanki ya baki damar shigowa nan, ubanki ne shi dazakice yayi miki assignment? Ƴar kauyen banza ƴar kauyen wofi ..." Abah ne yayi saurin rike hannun maryama dake k'okarin ƙifa mata mari yace " Cool down nine nace tazo zandinga ƙoyamata." " Bangani Me kake nufi ba ubanta ne ƙai? " Raheenat ya kira sunan cikin sanyin murya, bana hanaki yawo babu hijjabi ba?" Cikin tsoro da firgice tace " Haka tace kada nakara sakawa." " kaga Ahmad babu wata ƴar aikin da zatazo gidana sannan ta dameni da wari babu ita idan kuma nakara ganinki a wannan shashin wallahi sai kinkoma inda kika fito banza mahaukatan ƴan ƙauye sai shegen jahilcin tsiya." Yanda yake tangal tangal zai tabbatar muku da shaye shaye yayi, fati dake tsaye bak'in koface tace " Hajiya yaya farouk zo kigani." Gaban mahaifiyar tasu ne yawadi a sanda taga farouk ko miƙewa yaƙasayi.

2.7K 16 116
EL-BASHEER

EL-BASHEER, Yana kaunar ta dukda baida halin ya nuna mata Hakan a dalilin halin data same shi a ciki saidai kullum Addu'ar sa Allah ya kawo Masa karshen Wannan aikin da yake domin ya bayyana mata dunbin soyayyar da yake Yi mata, Wutar soyayyar ta na Kara ruruwa a ransa a Duk lkcn daya kalli kyawawan kwayar idonta Yana hango kulawa da tausayin sa da take hakama kaunarsa da take dukda ta same shi a halin HAUKA, lalle ba kowa bane zai aminta dakai ya zauna dakai a lkcn da aka Tabbatar baka da hankali ko kadan, LABARI ne me cike da Abubuwan ban mamaki, MAHAUKACI ne shi a zahiri Amma a badini Shidin cikakken jami'in sirrine na farin kaya wato SS, bincike ya biyo ta gidansu sbd irin mutanen da yake rayuwa dasu Hakan yasashi maida kansa MAHAUKACIN dole domin gano gskyr Abinda ke wakana a gidansu, hakan ya bawa sauran mutanen gidan Daman cin Karensu Babu babbaka a ganinsu Dan masu gida baida hankali, oh🤔 Rashin sani yafi dare duhu Basu sani ba Ashe su yakewa kallon mahaukata, ikon God! Wai ya abin yake? Wai Menene asalin Abinda ake zargi a gidan nasu? Ku shigo cikin labarin dan ganewa kanku amsoshin dake ciki.

21.7K 36 1.7K
ITA CE ZUCIYATA

labari ne akan wani matashin saurayi ɗan mai kudi, shima kuma yana da kuɗi gashi ya tsani talaka a rayuwarsa,baya kaunar talaka ko kaɗan a zuciyarsa, sai kwatsam ya faɗa soyayyar yar gidan talakawa ba tare da yasan ko ita wacece ba, so ɗaya tak ya taba ganinta a rayuwarsa daga nan kuma shikenan. gashi bai san a ina zai ganta ba, kar dai na cika ku da surutu ku bibiyi labarin dan jin yadda zata kaya a cikin wannan littafi mai suna ITA CE ZUCIYATA, daga ji kunsan akwai zazzafar soyayya, MASOYANA NA HAKIƘA KU HANZARTA NUNA MIN KAUNA TA HANYAR SIYAN WNN BUK DIN NAWA AKAN FARASHI MAI SAUKI #200 NGD

7.2K 11 190
DIYAR DR ABDALLAH

Zuciyar sa yana mashi wasiwasi, abinda yake gudu shi ke shirin faruwa dashi. Bai taɓa samun kansa cikin wannan yanayin ba. Yanayin da zai zama useless baida amfani. Sai yanzu ya lura da dalilin dayasa ya kasa barci. Ba komai bane illa wannan sabon shafin dake baƙunta sa.A hankali yake mamayansa, ya shammace shi cikin dare. Yanzu gashi yazo yayi kane kane yana kokarin gina muhalli cikin rayuwarsa. Tabbas zuciya batada ƙashi, kuma ba'a kwaɓanta. Amma idan tace zatayi mashi abinda yake tsammani bata kyauta mashi ba.Tayi mugun cutan sa. Ya kamata tayi tunani saboda abinda take so yafi karfin ta. Runtse ido yayi ransa yana mashi ɗaci. Shi dama dukansa akayi da itace zai fi jin daɗi akan raɗaɗin dayake ji cikin ransa. Akwai abubuwa da ke faruwa da bawa wanda baida ikon hanawa. Kamar yadda zuciyar sa take raya masa ga abinda takeso yanzu, idan kuma bata samu ba tabbas zatayi masa tijara.Toh tijara na yaushe kuma, fafur ta hanashi barci. Murmushi yayi na takaici, "akwai ƙura," yace a fili. Dimplicious Empire, ku biyoni sannu a hankali domin jin wannan labari. Love you Fisabillahi ❤️

44.9K 32 6.3K
Holofantasia: The Final Memories of Monarch Butterfly

It has been a month since our dear green necromancer,Uruha Rushia is gone.As I still mourn over her loss,suddenly,when I was sleeping,I woke up to find myself somewhere in a mysterious place..Story written by:Qalunim and Kazakami Arashi

3.3K 26 84 Full
Love Rekindled From The Ashes

Sometimes what it takes to fix everything is to start from the very beginning losing many things you have gained but that doesn't mean you can't gain new things. things change and that will always be a constant

4.8K 193 200
Little Red Shingan (A RWBY & Chunibyo story) #1

Rikka Takanashi is an 18 year old 3rd year in highschool but unlike other students, Rikka, used to have chunibyo. 6 months ago Rikka gave up her chunibyo for a stonger relationship with Yuuta, but when Rikka is suddenly transported to a new world she must figure out if staying out of chunibyo is a smart option or will becoming Wicked Lord Shingan once again bring her back home?

1.9K 9 27 Full
Naruto OC reviews

Want to get a review or feedback on your OC? Want your OC to be featured here? Than look no further because I am doing OC reviews and here they are. If you want more information on submitting your OC for me to review or just want to see me review OCs then Open this book and read. Than maybe you might want to submit a OC to be reviewed too.

81K 186 1.3K
COTE : Elites War - Oblivion [Hiatus]

"What actually is genuine strength and equality?"I wondered about the answer. I thought, I never got equality myself. How I confined in that white room. How that man stole my freedom. How he treasured me as a tool and praised me as a perfect human being. Even if he emphasized me, I didn't get to know what it meant to be 'perfect'. These questions chased me, pulled me into the infinity of darkness in my chest. Before I came to Kudou Ikusei, I'd always been alone. Even when there were other people around me, I still relied on myself the most.It wasn't Horikita, it wasn't Hirata, and it wasn't even Kei. Only myself could bring my dreams had come true. That normal life, a precious experience, I would achieve it no matter what. As long as I could maintain this peaceful life. I would do anything for that.This solitude has been swallowed me till I couldn't see any light. Just darkness and emptiness. I hope I could find that light someday.The Cover is Created by: Weijiachen. His Reddit account is @weijiachen.

214.5K 101 8.6K Full
Anime x Chubby Reader Oneshots (COMPLETED)

Basically an anime x Chubby Reader Oneshots, it concludes Haikyu, The Seven Deadly Sins, Fairy Tail, Kamisama Hajimemashita, Brothers Conflict, My Hero Academia, Diabolik Lovers, Ouran High School Host Club, Servamp, Kiss Him Not Me, Assassination Classroom, Kaichou-wa Maid-sama, Msytic Messenger, Demon Slayer, and A3!

437.6K 93 6.8K Full
BAHAUSHIYA.....!?

'YA CE kamar kowa wadda ta taso cikin ɗabi'a da al'ada irin ta BAHAUSHE! "Me ta ke so? Me nene burinta?" Babu wanda ya taɓa tambayarta. Kalma ɗaya ce ko yaushe take hawa kanta "KE BAHAUSHIYA CE! Ko me da ke gareki zai zama irin na Hausawa ne." Tabbas Bahaushiya itace macen da ke shimfiɗar da rayuwarta dan kula da mijinta da yaranta. Itace mace guda da ke killacewa ƙarƙashin igiyar riƙon Ɗa Namiji, da ke kiran shine mafi rinjaye akanta. Sanan Kalma guda da yake nanatawa, Rayuwar 'YA MACE kamar gilashin da ke riƙe a dungulumin hannu ne, ko wani lokaci zai iya faɗuwa dan ya tarwatse ne. Idan aka ci gaba da ganinsa to zai zama shuɗaɗɗen labarin rayuwarsa. Tabbas bayan karatun allo babu buƙatar biyantar da kururuwar zamani wajan tsoma hannayenta dumu-dumu dan janta da tafiya a ƙarƙashin hasken Nasaran da ke da jajayen kunnuwa.

38.9K 22 3.3K