Search: kentomiyaura
16,527 stories
πšπš’πšžπš“πš’πš— π™½πš’πš™πš™πš˜πš— π™Ύπš—πšŽπšœπš‘πš˜πšπšœ

In which Y/N L/N is the main character in the Ryujin Nippon world.

17K 42 269
Dear Ken | Miyaura Kento

"π·π‘’π‘Žπ‘Ÿ 𝐾𝑒𝑛... 𝐼 𝑔𝑒𝑒𝑠𝑠 π‘¦π‘œπ‘’ π‘Žπ‘Ÿπ‘’ π‘Ÿπ‘’π‘Žπ‘™π‘™π‘¦ π‘œπ‘’π‘‘ π‘œπ‘“ π‘šπ‘¦ π‘Ÿπ‘’π‘Žπ‘β„Ž."'πƒπžπšπ« 𝐊𝐞𝐧' another fanfic story about Miyaura Kento, a professional Japanese volleyball player.𝐑𝐒𝐧𝐚 𝐑𝐒𝐫𝐚

2.1K 8 93
FURUCI NA NE

"Baba meyasa kazama boka bokanci fa haramun ne kuma k'arya ne shirka ne Allah baya yafewa mushirki....."ke Izza ki kiyayeni idan kika nemi d'agamin hankali abin bazai miki kyau ba dan ni zan iyayin komai akan cikar burina na kashe Faida ma balle ke zaki kawo min maganar banza yanzu kinga wani abin da ya Dan ganci bokan ci ne atare dani na dena aikin ki kad'ai zan cigaba dayi shima idan burin mu yacika kika auri daya daga ahalin gidan nan zan bari na tuba meye Allah baya yafewa nide nasan zai yafemin".shiru tayi can ta nisa tace'' to shikenan Baba ance idan zaka sha giya shata dubu ni megaba dayan nake so Nasuru din".dariya yayi yace"shegiya Naira ba babba ba yaro ni kai na naso haka naso ace Nasara kika mallaka amma sam taurari sun nuna ba al'kairi taurarin ku basu hadu ba ba aure a tsakanin ku da Nasara shine na hakura amma ina lefin Aiban ko Agrif din'."tace'' amma Baba nafison Agrif din dan shine akusa da Nasara kaga yafi sauran sanin sirrin komai na dukiyar ".murmushi yayi yace"yanda kike so haka za ayi wa gareni inba keba".

45K 37 3.7K Full
SAWUN GIWA...!🐘

"Dallah gafara can malama, har ke kin isa ki mana abunda Allah bai mana shi ba? Akanki ne aka Fara irin hakan? Ko kuwa akanki ne za'a daina? Sai wani ciccika bak'in banza kike awurin kamar zaki iya tabuka abun kirki idan har mukayo gaba da gabanta, Ke kin sani sarai ba yabon kai ba ammh wallahi tsab zan tumurmusheki anan wurin kuma in zauna lfy lau agidan Mijina, Kuma ki saurareni dak'yau, halinki ne ya jaza miki wannan cin amanar, Ke kowacce mace tana mafarkin samun miji kamar naki ammh ke Allah ya baki salihin mutum mai tsoron Allah, Sai ke kuma kikai amfani da hakan kina muzguna masa? Bashi da iko da gidansa sai yadda kikai? Babu wata muryar da yake tsoro da shakka face naki? To wallahi ki sani da'ace ayau bani da aure ne to Kinji nace Allah mijinki zan aura, zan shawo kansa kuma dole ya saurareni don kowacce mace da salon nata kissar, balle ma idan yaga ina masa abunda ke baki masa shi, kin san Zuciya nason mai faranta mata, ke mahaukaci kankat kenan yana kaunar mai faranta masa balle mai hankali, Hajiya Sa'a kiyi kuka da kanki ba dani ba don iya allonki ne yaja miki Faruwar hakan." Kuka sosai Hajiya Sa'a ke rerawa don ta kasa Furta komai kuma, Hajiya Aisha ta gama kashe mata jiki, Kama baki Hajiya Aishar tayi tana Fadin"Ai baki ma soma kukan ba, nan gaba kadan zakiyi wanda yafi wannan, kuma ki saurareni dak'yau, ga 'yata nan amana, Ku Zauna lfy ke da ita don wallahi kika sake naji ance ko ciwon kai kin sakata Allah saina lahira ya fiki jindadi, don kwarai zan cire kunyar Surukuta da amintar dake tsakaninmu musa wando kafa daya dani dake, Sabida haka ki kiyaye sannan Kuma akyalesu su sha amarcinsu Cikin kwanciyar hankali, don wallahi Hajiya Sa'a tashin hankalinsu kema tashin hankalinki, Tun wuri ki iya takunki don karki ce ban fada miki ba, Suhaila ita kadai ce 'yar da Allah ya bani sabida haka zan iya yin komai akanta, Ki huta lfy."

3.7K 18 73 Full
MAI ƊAKI...!

Rayuwar gidan aurena ta kasance izina ga masu burin auren kud'i koda babu kwanciyar hankali. gidana ya kasance tamkar kabarin bature daga waje akwai kyau da k'yalli amma na ciki ne kawai yasan abinda yake wakana. Tabbas naga rashin amfanin kud'i da kayan more rayuwa a zamantakewar aure, nayi tunanin ina ma talakan da bashi da komai na aura indai zai bani kulawar da nake buk'ata a duk sanda na nemi hakan. Na samu ciwon damuwa tun ina da k'arancin shekaru ba tare dana farga ba, bani da abokin shawara na kasance marainiya mara uwa da uba. Na tabbatar mijina yana sona nima ina sonshi, shin meye ya jawo min hakan ni Ameenatou Laifina ne ko kuma laifin sane?.Auren mai kud'i shine riba a koda yaushe, na kwana a gida mai kyau, na tashi a waje mai kyau, naci abinda nake so, na hau motar da nake so, naa kuma fita duk k'asar da nake so ba tare da damuwar komai ba. Wannan shine kwanciyar hankali da walwala mai kawo farin ciki da annushuwa a zuciyar wanda yake cikin ta. Tabbas ni Fiddausi sai na kasance matar mai kudi ko ta wacce hanya.

989 22 68 Full
β™‘β€’~SUGAR DADDY~β€’β™‘

Im suck at desc but it gonna try to write a good story. It abt Sakuatsu and another ships but the main ships is Sakuatsu. πŸ©πŸ‘

40.1K 12 777 Full
πšπšŽπšŸπšŽπš—πšπšŽ   | πšπš’πšžπš“πš’πš— π™½πš’πš™πš™πš˜πš—

"𝐼'π‘š π‘ π‘–π‘šπ‘π‘™π‘¦ β„Žπ‘’π‘›π‘‘π‘–π‘›π‘” π‘“π‘œπ‘Ÿ π‘Ÿπ‘’π‘£π‘’π‘›π‘”π‘’" A girl craving vengeance to those who wronged her, turned the heads of a few guys from Japan's Men National Volleyball team. [π™·π™΄π™°πš…π™Έπ™»πšˆ π™Έπ™½πš‚π™Ώπ™Έπšπ™΄π™³ π™±πšˆ 'πšƒπ™·π™΄ π™Άπ™»π™Ύπšπšˆ']

535 6 22
Sarkakiya

Labarin tsantsar soyayya me cike da sarkakiya ce ta kullu a tsakanin su. Ummulkhair ta zamo Allura cikin ruwa wanda me rabo ne ze dauka. Shin wa zata zaba a cikin su? Boyayyen masoyi Abdulkareem wanda yayi dakon soyayyar ta na tsahon lokaci ko kuma mahaukacin masoyi umar da yake son yi mata fin karfi?

13.3K 111 977 Full
MATAR K'ABILA (Completed)

Anwar Bankudi, the Handsome Young Millionaire ke zagaye da matan Aure uku, kowacce da salon halinta da matakin matsayinta a zuciyarsa. Shin wacece Tauraruwarsa?Rayuwar gidan Bahaushe mai cike da sark'akiya had'e da zallan zaman aurenmu a yau.

381.2K 58 29.3K Full
NadechYaya: Lighthouse

They say if you follow the light from a lighthouse, it will lead you to the way back home. Two hearts that were once morphed as one, divided into two ships that decided to sail the opposite directions of the wind. Lost at sea for so long, will they be able to follow the same light from the same lighthouse, or will those hearts be each other's lighthouse, bringing each other back home. As they say, home is where the heart is.

20.7K 17 506 Full
diamond no ace oneshots

diamond no ace oneshots!!! a few haikyuu ones!!!

85.3K 54 2K
TSINTACCIYA

Rayuwa mai Ι—auke da Ζ™unci da kuma tarin baΖ™in ciki, Yayinda hasken wata ke fitowa yana haskaka samaniya, a lokacin ne kuma zuciya keyin zafi da wani irin tafarfasa, Idaniya sun makance dalilin zubar Hawayen da ban san yaushe ne zai tsaya ba, Ina jin inama zan iya kashe kai na! Ko hakan zai sanya zuciyata ta samu nutsuwa da kuma salama, a lokacin da kowa ya kamata yayi farin ciki a lokacin na kejin duniya nayi min zafi, Idaniyan zuciyata na tafarfasa, ban sani ko zan zama dai-dai kamar kowa? Ban san yaushe rayuwa zata juya min daga juyin wainar fulawan da take dani ba, rayuwata ita ake kira da GABA GAƊI rayuwa mara Ζ΄an ci, ko wacce mace na amsa sunanta dana mahaifinta yayinda ya kasance ni kuma ina amsa sunana kana na bashi makari da TSINTACCIYA!

18.3K 16 302 Full
BAKAR WASIKA

Tabbas akwai ciwo a rayuwar da baka san karshenta ba, akwai tsoro a mafarkin da ka gagara farkawa! Ta ina lamarin ya fara? Ina tsakiyarsa da karshe? Yaushe damuwar zata wuce? Yaushe bakincikin zai gushe? Sai yaushe hawayen zasu tsaya? Zuwa yaushe ne kuncin zai yanke?Ashe a cikin rayuwa akwai wata rayuwa? A cikin rayuwar ma akwai mutuwa? BAKAR WASIKA...! _Mai farin rubutu_

17.9K 11 1K Full
We'll protect each other (SabiGiyuu)

Sabito survived final selection, barely. But everyone he knew thinks he's dead. Too scared to face the world, he hides for years. He carries out his work as an unofficial demon slayer, all while avoiding those he knew, and loved. Until one day, when he crosses paths with the person he missed the most, and hoped to never have to confront.NO SMUT IN THIS FICCover art is by otari79028/23/22 #1 alivesabito10/1/22 #1 sabitoxgiyuu10/27/22 #1 sabito10/28/22 #69 demons12/22/22 #1 sabito 1/7/23 #1 alivesabito1/24/23 #1 kimetsunoyaiba1/24/23 #1 knyship1/30/23 #1 giyuu2/6/23 #1 knyship 2/6/23 #1 knyau 2/6/23 #1 sabitoxgiyuu2/8/23 #1 tanjirokamado3/3/23 #1 sabito4/13/23 #1 ds6/2/23 #1 alivesabito 6/2/23 #1 sabitoxgiyuu6/27/23 #1 sabigiyuu7/23/23 #1 knyship9/8/23 #1 tomioka10/22/23 #1 sabito 10/22/23 #1 knyau1/3/24 #1 sabigiyuu

245.1K 35 6.1K Full
Invisible Strings | Villain Deku x Male Reader

Y/n was a normal teenager boy, however he never had the hopes of becoming a hero because he believed his quirk wasn't that strong. But that didn't stop him from admiring them. Y/n's friends weren't exactly into hero's however...They admired villains instead. Y/n never said anything about it for they were the only friends he had, but he didn't exactly enjoy it. One evening after a long week at school, Y/n and his friends decided too hang out at a restaurant, and again they began talking about the LOV and their most dangerous member. His villain name was Devil for they feared too even speak his name. However during every villain attack with the Devil's presence, his allies always call him the same name...During dinner, Y/n's friends kept on talking about the Devil and how dangerous he is. However Y/n just thought that his friends were being dramatic, saying that the Devil must have become a villain for a reason. Unfortunately, his friends didn't take him seriously as always.However, Y/n's words caught the attention of someone in the same restaurant.!Warning!This story will contain; Swearing, Violence, Grotesque imagery, Sexual Harassment, Mention of S*icide!Don't read if easily triggered!

54K 31 1.7K Full
KAUTHAR!!

Yadda ya daga kai yana kallonta ne yasa ta shiga taitayinta babu shiri. Ya fara dumfararta gadan-gadan, kamar wanda yake shirin cinyeta danyarta. Duk dauriyarta kasawa tayi, ta fara ja da baya a rikice, idanunta sun fito waje kuru-kuru, dankwalin dake hannunta ta sanya tana kare fuskarta kamar shi zai kwaceta daga hannunshi. Sai daya danganata da bango, ta jita ta lafe a jiki kamar zata shige ciki.,Ya duka yana kallon tsakiyar idanunta da wani irin murmushi na gefen baki kwance akan fuskarshi, taji wasu abubuwa masu kama da jan wutar lantarki na yawo a sassan jikinta.... Murmushi ya sake saki, "kina ta babatu da daga murya akan Anty Ummynki Kauthar, sai dai, me yasa dana kalleki nake ji a jikina kamar ba ita kike tayawa kishi ba? Me yasa nake ji kamar.... kishina ne yake cinki? Me yasa nake hango tsabar kishina kwance a cikin idanunki, iye Kauthar? Me yasa??!!!".Ganin yadda take faman zare idanu kamar kazar da aka lakume za a yanka, yasa ya ja da baya, wannan murmushi nashi dake matukar bata mata rai yana kara fadada akan fuskarshi, sai ya juya ya fita daga dakin. Ta sani, kamar yadda ya sani, bashi da sauran ta cewa, don kuwa ya riga ya gama daureta kam da jijiyoyin jikinta!Ta silale a jikin bangon, zuciya na bugu kamar zata fasa kirjinta, ta samu kanta da maimaita tambayarshi a gareta, 'Me yasa? Kuma me yake nufi?!'.********************Zaku iya samun cikakken labarin a HIKAYA BAKANDAMIYA yanzu***

4.6K 6 250 Full
Khloe {Alec Lightwood}

In which a girl stands in the shadow of her sister. Until now.Extended summary inside[Season 1 ShadowHunters]

215.5K 14 3.8K Full
Rubutun Tagwaye Zagaye na Uku

*Yana da kyau a duk lokacin da IDANIYAR RUWA tayi wahalar toshewa acikin WATA ALAƘA ta rayuwarmu muyi tunani akan cewa TSARIN ALLAH ne, shi ya Ζ™addara hakan kuma da sannu sauki zai zo ba tare da mun biyewa zukatanmu ba har suka kaimu ga shuka BISHIYAR TSIYA a cikin GONAR SHARRI, domin kuwa hakan zai kaimu ga girbar Ζ΄aΖ΄an nadama marasa adadi, Ya Allah ka warware muna damuwoyin mu albarkacin fiyayyen halitta*_NASIHA CE KYAUTA DAGA Ζ³AN TAGWAYENKU😍_

467 10 24
NadechYaya Fluffs

Just a figment of my imagination for Thailand's golden couple, NadechYaya ❀️

12K 11 238
MATAN GIDA

Labarin matan gida labarine tsararre da aka gina akan abu Ι—aya wato zamantakewar ma'aurata da mu'amalarsu, labarin ya Ζ™unshi, cin amana, zamba cikin aminci,yaudara, soyayya mai ban sha'awa da kuma uwa uba tausayi ku dai kawai ku kasance tare da wannan littafin.

1.7K 23 186
NAUGHTY SHAURYA 😈

SHAURYA AUR ANOKHI KI KAHANI

24.5K 7 788 Full
Destined To Love | Danish Royal Family Fanfiction

Alice Christensen is diagnosed with leukemia. To secure a bone marrow donation, she makes a marriage pact with a young Prince André of Denmark but that was nearly three years ago and now Prince André wants Alice to fulfill her promise to him.Started | 20 September 2019Published | 21 September 2019Completed | 29 February 2020A Danish Royal Family Fanfiction

47.6K 18 1.2K Full
DALAALπŸ’žπŸ’ž ( A new world/Destiny's Love)PAID NOVEL/NA KUDI NE.

Labarin sarqaqiyar rayuwa... Tausayi, Fad'akarwa Mai dauke da rantsattsiyar k'auna marar gauraye.. DALAAL//HAFEEZ/HABEEBULLAH❀️❀️ "Dalaal If I know what love is, it is because of you, never leave me alone please. I would be an empty flame without you in my life. I love it when you say I wont ever leave you not for a second.

2.9K 8 43 Full
KISHIN MATA

"Don girman Allah Suleiman karka sakeni,ka tuna fa igiya Ι—aya ce ta saura atsakanina dakai,ka tausayamun karka maidani bazawaran Ζ™arfi da yaji..." afusace yace"baki son ah sakeki shine kike kunsa mun baΖ™in ciki akodayaushe...?yanzu menene dalilin shigowa dakin Ζ΄ar'uwarki ah irin wannan lokacin bayan na tabbata kin kwana da sanin cewa mijinta yana ciki...?har uwar Ι—aka fa kika biyomu Hafsa...?kuma har kike neman illatamu akan baΖ™in kishinki...."HaΙ—iye miyan takaici yayi yana jin yadda zuciyarsa ke masa radaΙ—i,itama Ι—in afusace ta miΖ™e tana fadin"so kake in Ζ™yaleku kuci amanata don bani da wayau...? yau fa ake cike kwanaki ashirin da uku da aurenmu amma sbd baΖ™in halinku na maza wai ace Suleiman har ka yo man kishiya? Jamilar ce wawiya data zauna take kallonka har ka mata kishiyoyi biyu, toka sani ni bazanyi shiru in tsaya kallonka kana aikata abunda kaga dama da wannan kucakar yarinyar bayan ni anawa daran farkon ma ko hannuna baka taΙ“a ba, shin baka ma ji kunya ba da kake kokarin haΙ—a shimfiΙ—a da Ζ΄ar cikinka...?"sauran taran numfashinta yayi yace azuciye"menene abun kunya aciki ina ce dai matata ce wacce dubban jama"u suka shaida daurin auranmu...?fine yanzu na gano dalilin shigowarki har cikin Ι—aka,so kike kiga yadda zan raya sunnar ma"aiki da matata,shikenan Hafsa yau zan baki mamaki,zan nuna miki cewa bake kadai ce kika iya fitsara da rashin kunya ba akwai shugabanki anan, Zan................."

2.5K 9 27
RAYUWARMU A YAU

18.7K 32 1.6K Full
The Sun and Moon

Story Revolving around Kagehina: Kageyama is the god of night and dark. Hinata is the god of sun and day. They don't belong together, they're polar opposites

47.1K 21 2K Full