Search: kayaraya
800 stories
TAFIYAR MU (Completed)

Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burgewa ga jama'a da dama har wasu suna fatan ina ma su ne! Suna tsaka da wannan jindaɗin ne rayuwarsu ta canja salo wanda hakan yayi sanadiyyar bankaɗuwar wani tsohon alƙawari mai wuyar cikawa. Ko yaya rayuwar tasu zata ƙaya?

13.3K 20 767 Full
IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (COMPLETED✅)

Labarin ruguntsumin gidan *MATA TARA* gidan da tarbiyya tai karanci, Hassada, Makirci, Tuggu, Sihiri. Gidan da rashin daraja ke arha.. Gefe d'aya kuma tacacciyar kauna ce mai sanyaya ruhi marar sirke.Mai dauke da labarin BATOUL! Yarinya mai tarbiyya da kwazo. Shin wa zata aura HAYSAM wanda ta rena shekarun sa be kai rabin hamsin ba (25) duk kuwa da shi ya dau nauyin karatun ta? Ko kuwa MUHAMMAD MUBEEN? Matashin saurayi dan gwamna wanda take koyar dashi a karkashin ajin ta na level one? 😂😂Ya take ne? Ya zata kaya da soyayyar ruhi uku dake cikin cakwakiyar rayuwa..????

16.4K 7 307 Full
HAWA DA GANGARA

Labarin wasu larabawa ne marayu wadanda suka shigo duniya da kafa daya kafin su sako dayar.

880 15 40 Full
THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅

Littafinnan Ingausa ne; wato hadakar turanci da Hausa.Shin ko ya rayuwar yan mata guda biyu zata kasance, a yayin da iyayensu zasu turasu aikatau; wanda ta hanyar iyayen keso su yiwa kansu kayan daki idan hidimar bikinsu ta taso.Shin wannan hanya da iyayen suka dauke zata bulle kuwa? Bayan dukansu yaran ba so suke ba?Me zai faru ga Sakeena wacce take fitsarin kwance, gata da rashin hakuri? Shin zaman gidan aiki zaiyi mata sauki kuwa?Habeeba fah? Wanda hakuri da juriya sune halinta. Shin aikatau zai chanza mata halayenta?Ku biyoni domin kuji yadda tafiyar zata kama.Aysha Malumfashi ce.

130K 71 17.4K Full
KIBIYAR AJALI (PAID NOVEL)🥰❤️👑COMPLETED✅

LABARIN RUGUNTSUMI: SARKAKIYAR RAYUWA, MAKIRCI DA TSANTSAR HASSADA, SHIN NA FADA MUKU YANA DAUKE DA TSAFTATACCIYAR KAUNA MARAR GAURAYE? LABARI NE NA GIDAN SARAUTAR BARNABAS. SARKI SALMAAN ALIYU SALMAANU, MATASHIN SAURAYIN SARKI NE MAI DAUKE DA MATA DAYA, GIMBIYA SHAHEEDA YAR SARKIN BULLO, ITACE UWARGIDAN SA, BATA TABA HAIHUWA, SHIN AINA MATSALAR TAKE? NA GAYA MUKU SARKI SALMAN ALIYU SALMAN (SAS)GEFE DAYA KUMA LABARIN YANA DAUKE DA SASHEN KHADIJA(DIJE-DIJANGALA TA MAI GARI) YAR BAFFANTA BUDURWAR MAS'OUD. KHADIJA YAR JARIDA CE(JOURNALIST) SHIN YA KUKE GANIN ZATA KAYA NE. WA KHADIJA ZATA AURA? YA LABARIN YAKE NE...?! WHO DOESN'T LOVE A ROMANCE NOVEL? ITS EASY TO LOVE EACH OTHER WHEN DIFFICULTIES NEVER CROSS YOUR PATH. HOWEVER, IN REAL LIFE, ALL RELATIONSHIPS ARE TESTED AT ONE POINT OR ANOTHER. You are my QUEEN and my little heartbeat. I will never play with your heart as I only want to see you glow with happiness. If I could, I would give you the universe and a a constant state of pure bliss. Love you to the moon and back#KHADSAAL LOVE STORY❤️❤️

7.8K 7 139 Full
EDVANO SHIM

‼️⚠️BANYAK TYPO BERTEBARAN , KARYA SAYA SENDIRI , ANTI PLAGIAT⚠️‼️Entah kebetulan atau sekedar cerita ada dua insan yang saling mengejar cintanya yang satu pura-pura cuwek padahal jantungnya berdebar dan yang satunya berakting tidak terjadi apa-apa akankah kisah 2 sejoli ini berjalan lancar ataukah hanya penasaran "Sejujurlyy gw capek sama drama hati gw woi crush peka dikitlah gw suka sama lo peang" "Lo kira Lo doang apa yang capek gw juga capek gak dapet feedback dari Lo Kunti"Penasaran ? Baca aja nggk bakalan rugi kok

275 9 19
YARİMAN HAFSA

A 1950's Love StoryLabarin Rayuwar Yarima Idriss, ɗan Sarkin Bauchi, tare da wata fitsararriyar yarinya me suna Hafsa.Ku biyo domin ku ji yadda zata ƙayaShare please.Fadrees_20

6.3K 51 475
A SOYAYYAR MU

Be tashi ya ga mace a gidan su ba, rayuwar su gaba ɗayan babu mata idan kaga mace a gidan to auro ga akayi har shiyasa mutanen unguwa suke musu laƙabi da gidan GIDAN MAZA, yayin da gidan ya kasance babu wani ɓacin rai acikin sa ya kasance kullum cikin farin ciki suke muddin ba mutuwa akayi ba bazaka taɓa ganin su cikin alhini ba. kwatsam ƙaddara ta sauya musu gidan su da suke alfahari da shi gidan da suke ganin sa tamkar haske a gare su ya dawo babu komai a cikin sa sai duhu. Shin wacce ƙaddara ce wannan ? acan, labarin yana ƙunshe da abubuwa masa tarin yawa ciki kuwa yarda tausayi, sadaukarwa, fasaha wani abun sai an shiga ciki za'a gani.

7.8K 51 154 Full
KAUTHAR!!

Yadda ya daga kai yana kallonta ne yasa ta shiga taitayinta babu shiri. Ya fara dumfararta gadan-gadan, kamar wanda yake shirin cinyeta danyarta. Duk dauriyarta kasawa tayi, ta fara ja da baya a rikice, idanunta sun fito waje kuru-kuru, dankwalin dake hannunta ta sanya tana kare fuskarta kamar shi zai kwaceta daga hannunshi. Sai daya danganata da bango, ta jita ta lafe a jiki kamar zata shige ciki.,Ya duka yana kallon tsakiyar idanunta da wani irin murmushi na gefen baki kwance akan fuskarshi, taji wasu abubuwa masu kama da jan wutar lantarki na yawo a sassan jikinta.... Murmushi ya sake saki, "kina ta babatu da daga murya akan Anty Ummynki Kauthar, sai dai, me yasa dana kalleki nake ji a jikina kamar ba ita kike tayawa kishi ba? Me yasa nake ji kamar.... kishina ne yake cinki? Me yasa nake hango tsabar kishina kwance a cikin idanunki, iye Kauthar? Me yasa??!!!".Ganin yadda take faman zare idanu kamar kazar da aka lakume za a yanka, yasa ya ja da baya, wannan murmushi nashi dake matukar bata mata rai yana kara fadada akan fuskarshi, sai ya juya ya fita daga dakin. Ta sani, kamar yadda ya sani, bashi da sauran ta cewa, don kuwa ya riga ya gama daureta kam da jijiyoyin jikinta!Ta silale a jikin bangon, zuciya na bugu kamar zata fasa kirjinta, ta samu kanta da maimaita tambayarshi a gareta, 'Me yasa? Kuma me yake nufi?!'.********************Zaku iya samun cikakken labarin a HIKAYA BAKANDAMIYA yanzu***

4.9K 6 250 Full
MAI ƊAKI...!

Rayuwar gidan aurena ta kasance izina ga masu burin auren kud'i koda babu kwanciyar hankali. gidana ya kasance tamkar kabarin bature daga waje akwai kyau da k'yalli amma na ciki ne kawai yasan abinda yake wakana. Tabbas naga rashin amfanin kud'i da kayan more rayuwa a zamantakewar aure, nayi tunanin ina ma talakan da bashi da komai na aura indai zai bani kulawar da nake buk'ata a duk sanda na nemi hakan. Na samu ciwon damuwa tun ina da k'arancin shekaru ba tare dana farga ba, bani da abokin shawara na kasance marainiya mara uwa da uba. Na tabbatar mijina yana sona nima ina sonshi, shin meye ya jawo min hakan ni Ameenatou Laifina ne ko kuma laifin sane?.Auren mai kud'i shine riba a koda yaushe, na kwana a gida mai kyau, na tashi a waje mai kyau, naci abinda nake so, na hau motar da nake so, naa kuma fita duk k'asar da nake so ba tare da damuwar komai ba. Wannan shine kwanciyar hankali da walwala mai kawo farin ciki da annushuwa a zuciyar wanda yake cikin ta. Tabbas ni Fiddausi sai na kasance matar mai kudi ko ta wacce hanya.

1.3K 22 70 Full
Ko da so

Rayuwar auren su abar kwatance ce. Soyayyar da sukewa junan su, mai girma ce. Tarbiyyar da sukayi wa yaransu mai kyau ce. Komai na Mukhtar da Hafsah abun burgewa ne. Sai dai me? Rayuwar aure cike take da kalubalen yau da gobe wanda sukan zama jiki. A tasu kaddarar, jarrabawar aure ce ta raba su wadda Ko Da So ba zasu iya zama tare ba...AeshaKabirFadimaFayau

2K 52 175
İnsan öldürmək asantdır amma qan ruhunada sıçrayar. İnsan öldürənin ruhu qanayar

Hər insanın bir həyat hekayəsi var. Doğulduğu gündən ölənə qədər davam edən bir hekayə.Bu hekayədə bizə yoldaşlıq edən hisslər var. Sevinc, xoşbəxtlik, qəm, kədər, qorxu. Bəli, QORXU. Qorxu sadəcə başqalarına duyulan hiss deyil, bəzən insan özündən, düşüncələrindən də qorxa bilər......

1.2K 21 51 Full
Rubutacciyar Ƙaddara

Rashin kula da bamu samu daga iyayenmu ba , shi ya taka muhimmiyar rawa gurin gurbata Rayuwar mu. musammanma ni dana taso a hannun Matar Uba, da'ace na samu kula a gurin Ubana wlh da ban d'auki dala ba gammu ba, Banshiga rayuwar kawayena dan na gurb'ata su ba!, hasali ma su suka bibiye ni ganin yanda nake fantamawa yasasu Kwad'ayin Rayuwar da nake ,duk da iyayensu , sun raba Amintar dake tsakanin mu Nayi kokarin barinsu sai dai Shakuwa tun na yarinta ya kasa bari muyi nesa da Juna, duk da na guje musu bisa i'rin gurbatacciyarr rayuwar da nake amma Haka sukayi fatali da shawarata. bakai kake zabarwa kanka Kaddara ba, Haka zalika bakai kake zanawa kanka, Rayuwar da zakayi ba, Kaddara i'ta ke zab'arka rayuwa kuwa i'ta ke juyaka yanda taso, Amma Allah na dubi da Halinka ne. tabbas rayuwar mu Rubutacciyar Kaddara ce , abin dubawane Dan Allah ku d'auki darasin cikin labarin akwai fad'akarwa sosai a cikinsa...

74.3K 24 696
RAINA FANSA(Complete)

Ƙaddara ta kan zo wa mutum ba tare daya shirya mata ba, wala mai kyau wala akasinta, sai dai Zeenat ita ta yakicowa kanta mummunar ƙaddarar da mayar da ita rabi mutum rabi dabba.Ablah musaka ce, tana da dogayen hannuwa sai dai dungulmi ne, ma'ana babu tafin hannu bare yatsu, sannan kuma bata iya gani sai da tabarau, abu mafi muni a rayuwarta shi ne haihuwarta da akayi a gidan karuwai mararsa daraja, kuma ta taso a cikin gidan tare da tsagwama da kyara daga sauran karuwai wanda ya haɗa har da uwar data sanɓalota duniya. Abinda ta kasa ganewa shi ne ita ɗin shegiya ce ko 'yar halak? Idan ita 'yar sunnah ce to waye mahaifinta? Yana ina? Mene dalilin daya sa rayuwarta ta kasance a haka...?Labarin ɓangarori Biyu masu alaqa da juna.

4.4K 45 276
SOORAJ !!! (completed)

Zanen ƙaddaransa yana cikin zuciyarta, kamar yanda zanen nata ƙaddan ke cikin tasa zuciyar. Idan zuciyoyi suka haɗe waje guda akan samu wata irin zazzafan ƙauna. Ako da yaushe jinsa yake kamar wani baƙon halitta, RAUNI DAMUWA sune abun da sukayi tasiri wajen cika rayuwarsa, yasani kowani bawa da irin tasa ƙaddaran Amma shitasa Ƙaddaran takasance me girma ne agareshi.... ***hearttouching and destiny!!!

826.9K 59 70.1K Full
L O v I N g  ETHAN Wade(completed) #the4th_story

LOVING ETHAN WADeShaira is secretly inlove with Ethan Wade long time boyfriend ng ate Sheenna niya,nanahimik lang siya sa isang tabi at kontento na din siyang matanaw lang mula sa malayo si Ethan.Kahit pa nasasaktan siya sa tuwing nakikitang masaya ang ate niya at si Ethan,ay tiniis niya ang lahat.ganon talaga siguro kapag nagmahal kailangan mong masaktan.Hanggang isang araw ay nasa labas ng bahay niya si Ethan at hinahanap nito ang Ate niya.Pero hindi niya alam kung saan ito,kaya sinabi ni Ethan na siya na lang ang isasama nito sa kasal ng kaibigan.Ewan dahil yata sa mahal niya ito ay di siya nagdalawang isip na sumama.At doon sa Okasyong pinuntahan niya nalaman niya ang pinakatago-tagong lihim ng pagkatao ni Ethan.Matanggap kaya niya ang Dark Secret nito?O mauunahan siya ng takot at lalayuan niya ito?Ano kaya ang mangyayari kay Shaira sa piling ni Ethan Wade na may lihim na sekretong bumabalot sa pagkato nito..#The_4th_story

135.4K 11 1.1K Full
TAFARU TA K'ARE......Anyiwa me dami d'aya sata...

"Mesa kake ambatar mutuwar nan wai, idan akan nace banasan kane kayi hakuri ina sonka wlhy, fiye ma da tunanin ka, na Amince zan rayu dakai rayuwa ta amana daso dakuma k'auna" ka tallafi rayuwata kadena fad'ar hakan kaji" Cikin azabar ta ciwon dayake ciki ya saki wani murmushi dayake nuna tsantsan jin dad'in da kalaman ta suka saka shi ya ce..."Naso ace kin furta mun wannan kalman tuni amma ko yanzu naji dad'i sosai, dad'in dana tabbatar dashi zan mutu a raina, My meenal zo matso kusa dani kinji?" da sauri ta k'arisa kusa dashi da rik'o hannun shi tace"kaga yanda kake numfashi ko yaa muhammad? ka daure ka dena magana kafin likitan yazo, save ur strenght plss" K'walla ya gangaro masa da k'yar ya iya furta "Wanda yake bayarda ikon numfashin ya buk'aci abinsa my meenal, lokacin tafiyane yazo tafiyan daba fashi, dukkanin abinda ya faru tsakanina dake na yafe miki matsayina na mijinki ina mikin fatan aljannar firdaus mad'auka kiya, ki sani inajin tsoro wlhy, tsoro nakeji my meenal" kuka ya k'wace mata sosai ta sanya kukan kuwa "Mesa kakemun maganganu a baud'e, wlhy ina fahimtar komai yanzu, hausarka tangaran nake fahimta mutuwa kake nufi zakayi bana fata kuma, kayi shiru kaji" Hannunsa d'aya ya mik'o mata wani takarda ta karb'a ya k'ara had'e hannun shi da nata da takardan, yace yana numfarfashi da k'yar"Ki bi abinda na rubuta a takardan nan, ki karantashi cikin nutsuwa kinji" batace komai ba daga ita har k'aninsa dake nan kusa da ita se gani sukayi yayi shiru bakinsa yana motsi amma basajin meyake cewa numfarfashi kurun yake sama sama, daganan sekuma yae shiru komai ya tsaya cak rai yayi halinsa!!!!!!!

173.3K 52 15.1K
My General Is a Lady?

Siya si Hestia Marleon De Conception Isa siyang Mafia Reaper sa mundo niya na halos walang inaatrasang laban. pero hindi niya inaakala na mamamatay siya ng maaga at hindi sa labanan kundi sa isang insedente na dulot ng pagtatraydor sa kaniya ng pinagkakatiwalaan niyang ka grupo. papaano niya pa maipaghihigante ang nangyari sa kaniya kong nabuhay nga siya sa pangalawang pagkakataon ngunit sa ibang panahon, katawan at lugar?. at hindi lamang basta ang anyo ng katawang kaniyang nalipatan ng kaluluwa.isa sa kinakatakutan niya ay hindi ang labanan at ulan ng mga bala kundi ang habulin ng mga tao dahil sa kakaibang hitsura niya.isa lang ang masasabi niya.. 'I need to be a man 'mapipilitan siyang maging lalaki para makaligtas sa kapahamakan gayong bago pa lamang siya sa mundong ito.makakaya niya kayang maging isang lalaki pansamantala?......................

1.1K 21 131
karma x reader

"Am I an assassin?""Yeah"©︎-peiskos 2016Highest rank: #669 in Fanfiction//this book is... very cringy.. JDGDM THE ONLY THING THATS GOOD IS THE COVER LMAOOO go check out my newer works instead!

1.2M 42 21.5K Full
ALMAJIRA ✔

Story of a girl living a miserable life as the agony of her life is too painful for them to survive, She finds her self begging in the middle of the street because she had no one to stay with no parent and no other choice than to be a beggar. As life goes they begin a new life with two blind people Anna and her Husband Baffah.~ALMAJIRA~sabon saloKallo ɗaya za kayi ma yarinyar dake tsaye a tsakiyar titin tana ta ƙokarin yin ihun barar ta da murya mai sauti wanda Allah ya bata, a kiyasance ba zata wuce shekaru goma sha biyar zuwa shidda ba amma tana ɗauke ta cikin da bazai wuce cikin wata shidda zuwa bakwai ba, sa'annan tana goye da karamar yarinya mai shekaru biyu da rabi cur a duniya.Fuskar ta kawai zaka kalla ka gano tsantsar rama, wahala, baki dake tattare da fatar jikin ta shima ba'a magana.Shin wannan yarinyar mai shekara biyu da rabi ƴar tace ko ƙanwar tace kuma da gaske ne ciki ne a jikin ta? in kuwa hakane to taya ya ta samu wannan cikin? Ko kuma tana da aure ne?Labarin ya kunshi abubuwa daban daban ko ince salo kala kala wanda ya danganci rayuwa na karamar yarinya mai suna HADIZATOU...Ya kunshi bangarori na wahalar rayuwa da yadda almajirai suke shan wahala da kuma rayuwar mabarata.

1.5K 23 91
ITA CE ZUCIYATA

labari ne akan wani matashin saurayi ɗan mai kudi, shima kuma yana da kuɗi gashi ya tsani talaka a rayuwarsa,baya kaunar talaka ko kaɗan a zuciyarsa, sai kwatsam ya faɗa soyayyar yar gidan talakawa ba tare da yasan ko ita wacece ba, so ɗaya tak ya taba ganinta a rayuwarsa daga nan kuma shikenan. gashi bai san a ina zai ganta ba, kar dai na cika ku da surutu ku bibiyi labarin dan jin yadda zata kaya a cikin wannan littafi mai suna ITA CE ZUCIYATA, daga ji kunsan akwai zazzafar soyayya, MASOYANA NA HAKIƘA KU HANZARTA NUNA MIN KAUNA TA HANYAR SIYAN WNN BUK DIN NAWA AKAN FARASHI MAI SAUKI #200 NGD

7.2K 11 190
ƘAYAR AJALI

"Rayuwa nake irin ta yaran aljanu, Me ya sa haka ABDULJALAL? Me ya sa za su min haka ne? Da gaske ni ɗin jininsu ce?" Ta ƙarashe da wani irin gigitaccen kukan da babu hawaye sai zubar jini.Tuni ya tsorata ya soma gigin janyota zuwa jikinsa amma hakan ya gagara, lokaci guda ya ji an yi sama da shi wata guguwa mai tsananin ƙarfi ta soma katantanwa da shi.

74 31 30
SEPATU SENJA

"Gua rasa cukup buat hari ini." Ucap Raya memecah keheningan. "Emang target halaman buat novel lu berapa Ray?" Tanya Arsa. "Ya, minimal 200 halaman lah." "Anjrit lu serius?" Jawab Arsa dan Elang dengan menunjukan ekspresi terkejut dengan jawaban yang Raya berikan. "Iyalah emang wajah gua kelihatan bercanda?engga kan." Jelas Raya meyakinkan. "Kayanya gua bakal banyak dateng ke sini Lang." "Boleh aja tapi inget lu disini cuma buat bantuin tugas nya Raya bukan buat godain dia awas aja lu" Ancam Elang. "Siap paketu."

14 9 0
Arrange Marriage With The Crown Prince (Completed)

Isa Lamang Ordinaryong Dalagita Si Heavenia na mataas ang Pride,Matalino, Shunga, Maharot, Marupok,Pulubi Este Mahirap na nakapag-aral sa Isang mamahaling Eskwelahan sa bansang Bitterland.Hindi nya lubos maisip kung bakit ito ang ipinangalan sa Bansang kinatatayuan at kinatitirikan ng mga bahay at kanyang mga paa ngayon, inisip nya tuloy na sawi sa pag-ibig ang nagtakda ng pangalan ng Kanilang Bansa.Sa paaralang pinapasukan nya ay duon nag-aaral ang mga mayayamang nilalang Kabilang na ang mga anak ng Royal at Noble Family, Hindi naman sya nahihirapang makibagay dito Dahil Hindi naman sya fangirls ng mga Putakteng Dugong Bughaw na mga Yun.Wala ding tatalo sa Attitude nya Dahil sumobra pa raw ito sa 100% at nag overload na ang Attitude nito kung kaya kahit Ang Mayayaman at Makapangyarihang Tao sa Eskwelahan nya ay Hindi nya inuurungan maging ang nakatakdang Susunod na Hari ng Bitterland ay Hindi nya inurungan.Puno ng Pahirap at Pasakit ang tinatamasa nya Dahil sa pagkakautang ng kanyang pamilya yung tipong maiiyak na lang sya sa tuwa pag nabigyan sya Benteng Baon Dahil maging sya din ay lubog na sa pagkakautang sa Dalawa nyang Bestfriend na mga Anak ng Duke.Ngunit Isang Kasunduan ang magpapagulo sa buhay at Literal na Magpapabago sa takbo ng kanyang buhay, Kasunduang nuong una ay inakala nyang malaking Prank lamang ng lokong Lolo na naka usap nya sa Plaza. Subaybayan natin ang kanyang Kagagahan,Katangahan,Kabobohan,Kapalpakan at higit sa lahat sa buhay nyang punong puno ng Kalandian Este Kakambingan Este Ulit Kalambingan at Kabaitan. Ang Nag-iisang Heavenia kripot.

202.8K 82 9K Full
Gökyüzünün Kehaneti

Pelin, Barış ve Beren. Yani namı diğer Astrella, Ryker ve Mila... Nerden bileceklerdi ki işlerin bu noktaya geleceğini? Üç sıkı dost sihirli bir şekilde kendilerini kraliyet sarayında bulduklarında başladığını sanacaksınız hikayeyi ama asıl hikaye ihanetle başlayacak. Dost dediklerinizin sizi arkanızdan nasıl vurduğunu, güveninizin nasıl kırıldığını okuyacaksınız belki de. Ama aşksız bir hikaye kapısız bir evdir. Her yeni bir bölümde olaylar içinden çıkılamaz bir noktaya geldiğinde sizin de kafanız karışacak çünkü bu hayata ayna tutan bir hikaye. İhanet, kayboluşlar, çözülmesi gereken sırlar, gerçekleşmesi gereken bir kehanet... Bu tanrıların insanoğluna verdiği son bir şans. GÖKYÜZÜNÜN KEHANETİ. Hem de çaresi olamayan bir kehanet. Gerçek ve sahte. İyi ve kötü. Acı ve mutlu haykırışları okumaya hazırlanın! ✨

1.3K 19 100
ƘAYAR RUWA Book 1 Complete

The story is a long journey of twisted fate, humiliation, sacrifice, betrayal, victory, Epilogize...INFERTILITY gajeriyar kalma ce me ƙunshe da ma'anar da ke girgiza duniyar wasu ma'auratan, ta kuma haifar da motsi mai ciwo gami da harbawa a zuƙatan da suka shafe shekaru fiye da shidda babu haihuwa...Yes lamarin akwai ciwo!, akwai zafi!, akwai ƙuna da raɗaɗi!...to amma Wani na canja Qaddarar wani ne?, ko wani na tilasta maka halastawa kanka abin da Allah kaɗai ne ke da ikon baka?, Ko kuma sai aka ce tsangwama, kyara, hantara da gori su tabbata akan mutanen da Allah ya ɗora musu ciwon da lafiyar take a hannunsa?, Me yasa muke mantawa da kalmar jinkiri ne da ubangijinmu ya ajiyewa wasu a Al'amuran rayuwarsu?...ZERO DEATH, GREAT RESULT & ETERNAL HAPPINESS in sha Allah.

3.4K 29 277